Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, wannan fim da ke wannan labara an dauke shi ne a lokacin da mabiya darikar Tijjaniya suke gudanar da wazifa a garin Kaulak na kasar Senegal.
Sayyid Hassan Ismati shugaban karamin ofishin jakadancin Iran ya kasance daga cikin wadanda suke zaune a cikin sahun wazifa a babban masallacin Juma'a na garin kaulak.