IQNA

Wani Dan Masar Ya Rubuta Kur’ani Cikin Watanni 7

1:53 - July 16, 2018
Lambar Labari: 3482836
Bangaren kasa da kasa, Salama Salamuni wani dan kasar Masar ne mai shekaru 36 da ya rubuta kur’ani cikin watanni 7.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Salama Salamuni wani dan kasar Masar ne daga yankin Asyut wanda ya rubuta kur’ani cikin watanni 7 a jere.

Ya fara gudanar da wannan rubutu ne tun a farkon wannan sekara, kuma ya zuwa yanzu cikin watan Yuli ya kammala.

Ko shakka babu alummar suna kallaon aiki irin wannan a matsayin wani aiki mai kima da daraja, domin kuwa rubutun lottafin Allah aiki ne mai matukar kima.

3729644

موفقیت شهروند مصری در کتابت 7 ماهه قرآن

موفقیت شهروند مصری در کتابت 7 ماهه قرآن

موفقیت شهروند مصری در کتابت 7 ماهه قرآن

 

 

captcha