IQNA

Musulmin Kenya Sun Yi Jerin Gwano Domin Yin Allawadi Da Kisan Kiyashin Isra'ila A Kan Falastinawa

Tehran (IQNA) musulmin kasar Kenya sun gudanar da jerin gwano domin yin tir da Allawadai da kisan kiyashin da Isra'ila take yi a kan al'ummar Falastinu.

A Kasa Kenya musulmi sun gudanar da jerin gwano a birane daban-daban domin yin tir da Allawadai da kisan kiyashin da Isra'ila take yi a kan al'ummar Falastinu a cikin kwanakin nan.

تصاویری از تظاهرات ضدصهیونیستی مردم کنیا

Abubuwan Da Ya Shafa: musulmin Kenya ، tir da Allawadai ، hare-hare ، falastinu