Labarai Na Musamman
Rashid Ganushi: Ba Dora Ma Mutane Muslunci Da Karfin Tsiya

Rashid Ganushi: Ba Dora Ma Mutane Muslunci Da Karfin Tsiya

Bangaren kasa da kasa, Rashid Ganushi shugaban kungiyar Nahda a kasar Tunisia ya bayyana cewa jihadi ba shi da ma'ana idan ya zama manufarsa shi ne tilasta...
21 Oct 2017, 20:52
Masu kyamar Musulmi Na Hankoron Hana Gina Masallaci A Sweden

Masu kyamar Musulmi Na Hankoron Hana Gina Masallaci A Sweden

Bangaren kasa da kasa, gungun wasu masu adawa da addinin musulunci a kasar Sweden sun kaddamar da wani kamfe domin ganin sun kawo cikas ga wani shirin...
20 Oct 2017, 23:35
Shafukan Google Da Facebook Sun Taimaka Wajen Kara Yada Kyamar Musulmi

Shafukan Google Da Facebook Sun Taimaka Wajen Kara Yada Kyamar Musulmi

Bangaren kasa da kasa, wasu bayanai daga cibiyoyi daban-daban a kasar Amurka sun tabbatar da cewa shafukan yanar gizo na google da facebook syn taimaka...
19 Oct 2017, 23:39
MDD Ta Dora Laifin Kisan Musulmin Rohingya A Kan Gwamnatin Myanmar

MDD Ta Dora Laifin Kisan Musulmin Rohingya A Kan Gwamnatin Myanmar

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta dora alhakin kisan musulmin Rohingy a akan gwamnatin kasar Myanmar.
19 Oct 2017, 23:38
Jerin Gwanon Adawa Da Kudirin Trump A Majami’ar Haward

Jerin Gwanon Adawa Da Kudirin Trump A Majami’ar Haward

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin daliban jami’a a birnin Cambridge da ke cikin jahar Massachusetts a kasar Amurka, sun yi gangamin yin Allah wadai...
18 Oct 2017, 22:53
Kamfen Yaki Da Nuna Kyamar Musulmi A London

Kamfen Yaki Da Nuna Kyamar Musulmi A London

Bangaren kasa da kasa, musulmin birnin London sun fito da wani kamfe na nuna kin amincewa da kyamar msuulmi a birnin.
17 Oct 2017, 23:00
Dan Majalisar Australia Ya Caccaki Donald Trump Kan Hana Musulmi Shiga Amurka

Dan Majalisar Australia Ya Caccaki Donald Trump Kan Hana Musulmi Shiga Amurka

Bangaren kasa da kasa, Ed Husic dan majalisar dokokin kasar Australia ya yi kakakusar suka kan dokar Trump ta hana musulmi daga wasu kasashe shiga Amurka.
16 Oct 2017, 23:25
Zanga-Zangar Adawa Da Kudirin Trump A Los Angeles

Zanga-Zangar Adawa Da Kudirin Trump A Los Angeles

Bangaren kasa da kasa, cincirindon Amurka ne suka gudanar da wani gangamia yau a garin Los ngele na Amurka domin nuna adawa da shirin Trumpna korar baki.
15 Oct 2017, 23:42
Rumbun Hotuna