iqna

IQNA

australia
Bangaren kasa da kasa, adadin masu bukatar a bar yan gudun hijira su shiga cikin kasar Australia ya karu.
Lambar Labari: 3480887    Ranar Watsawa : 2016/10/29

Bangaren kasa da kasa, Tony Abbott firayi ministan kasar Australia ya bayyana cewa yan ta’adda na kungiyar Daesh sun fi muni a kan ‘yan Nazy duk kuwa da barnar da suka yi a yakin duniya na biyu.
Lambar Labari: 3357686    Ranar Watsawa : 2015/09/03

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Australia sun bude wata sabuwar hanya ta yada addinin muslunci ta hanyar yanar gizo da nufin fahimtar da wadanda ba su da masaniya a kansa.
Lambar Labari: 3305102    Ranar Watsawa : 2015/05/18

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron tunawa da zagayowar lokacin shahadar Imam Musa Kazem (AS) a kasar Australia.
Lambar Labari: 3304013    Ranar Watsawa : 2015/05/15

Bangaren kasa da kasa, masallacin birnin queenzeland na kasar Australia ya bude kofofinsa ga dkkanin masu bukatar sanin hakikanin koyarwar addinin muslunci mai makon fahimtarsa bisa kure.
Lambar Labari: 2966328    Ranar Watsawa : 2015/03/11

Bangaren kasa da kasa, cincirindon mutane sun fito suna nuna goyon bayansu ga musulmi da ake ci wa mutunci a wasu yankuna na kasar Australia saboda kiyayya da addininsu.
Lambar Labari: 2611419    Ranar Watsawa : 2014/11/24