Rahotanni daga kasar Libya na cewa, akalla mutane 2200 ne suke fice daga birnin Tripoli fadar mulkin kasar, domin tsira da rayukansu daga rikicin da ya kunno kai a birnin.
Lambar Labari: 3483532 Ranar Watsawa : 2019/04/08
Babban hafsan sojojin kasar Libiya janar Khalifa Haftar ya sanar da fara kai hare-hare kan Sojojin gwamnatin hadin kan ‘yan kasar ta sama a Tripoli babban birnin kasar
Lambar Labari: 3483529 Ranar Watsawa : 2019/04/07
A wani bayani da sojan kasar ta Libya suka fitar a yau Laraba, sun bayyana cewa; sun karbi umarni da su nufi yammacin kasar domin yakar ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3483524 Ranar Watsawa : 2019/04/06
Bangaren kasa da kasa, Khalid Almushri shugaban majalisar shugabancin kasar Libya ya fita daga kungiyar Ikhwan.
Lambar Labari: 3483333 Ranar Watsawa : 2019/01/27
Dauki ba dadi tsakanin kungiyoyi masu dauke da makamai a birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libiya a cikin mako guda kacal ya lashe rayukan mutane fiye da sattin tare da jikkata wasu dari da hamsin na daban.
Lambar Labari: 3482957 Ranar Watsawa : 2018/09/05
Gwamnatin hadin kan kasa a Libya ta sanar da cewa an cimma matsaya kan dakatar da bude wuta a tsaanin kungiyoyin da suke dauke da makamai a birnin Tripoli fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3482942 Ranar Watsawa : 2018/09/01
Bangaren kasa da kasa, jami'an sojin kasar Libya masu iyayya ga Khalifa Haftar sun rufe wata makarantar 'yan salafiyya a garin Durna.
Lambar Labari: 3482887 Ranar Watsawa : 2018/08/12
Bangaren kasa da kasa, wasu ‘yan bindiga sun sace wasu ‘yan jarida hudu a kasar Libya.
Lambar Labari: 3482852 Ranar Watsawa : 2018/08/01
Bangaren kasa da kasa, Jami'an sojin ruwa na kasar Libya sun tseratar da wasu 'yan ci-rani 104 daga nutsewa cikin tekun mediterranean.
Lambar Labari: 3482834 Ranar Watsawa : 2018/07/13
Bangaren kasa da kasa, an bude wata sabuwar cibiyar horar da mata hardar kur’ani mai tsarki a kasar Libya.
Lambar Labari: 3482820 Ranar Watsawa : 2018/07/09
Bangaren kasa da kasa, Hukumar kula da yan gudun hijira ta Majalisar dinkin duniya ta bada sanarwan halakar bakin haure kimani dari biyu da ashirin a gabar tekun a kasar Libya a cikin yan kwanakin da suka gabata.
Lambar Labari: 3482783 Ranar Watsawa : 2018/06/23
Bangaren kasa da kasa, a yau ne za a bude babbar gasar kur’ani ta kasa da kasa a binin Nuwakshout na kasar Mauritania.
Lambar Labari: 3482747 Ranar Watsawa : 2018/06/11
Bangaren kasa da kasa, mutane 100 ne suka kai ga mataki na karshe a gasar kur’ani ta duniya da ae gudanarwa a kasar Qatar.
Lambar Labari: 3482697 Ranar Watsawa : 2018/05/27
Bangaren kasa da kasa, An kai hari ne wani wurin binciken soja da ge garin Ajdabiya agabacin kasar ta Libya.
Lambar Labari: 3482528 Ranar Watsawa : 2018/03/31
Bangaren kasa da kasa, Sadiq Garyani babban malamin addini mai bayar da fatawa a kasar Libya ya caccaki mahukuntan kasar Saudiyya tare da bayyana sua matsayin ‘yan kama karya.
Lambar Labari: 3482375 Ranar Watsawa : 2018/02/07
Bnagaren kasa da kasa, cibiyar Fatima Zahra da ke garin Tubruk na kasar Libya ta shirya gasar hardar kur'ani mai tsarki ta 'yan mata zalla.
Lambar Labari: 3482373 Ranar Watsawa : 2018/02/07
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta mata a kasar Libyada ke gudana a garin Guryan a cikin lardin Jabal Gharbi.
Lambar Labari: 3481817 Ranar Watsawa : 2017/08/20
Bangaren kasa da kasa, Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai hari a gidan radion Alkur'ani da ake kira Kimami andalos dake Tripoli babban birnin kasar Libiya.
Lambar Labari: 3481749 Ranar Watsawa : 2017/07/29
Bangaren kasa da kasa, hasumiyar masallaci mafi jimawa ayankin arewacin Afirka da ke garin Aujlaha kilomita 400 a kudancin Benghazi Libya ta rushe.
Lambar Labari: 3481727 Ranar Watsawa : 2017/07/23
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Amurka sun yi tir da Allah wadai da matakin da kotu ta dauka na tababtar da hukuncin hana musulmi shiga Amurka.
Lambar Labari: 3481661 Ranar Watsawa : 2017/07/01