IQNA

Ana shirin Buɗe Gidan Abincin Burger Halal Na Narko A Scotland

18:27 - November 18, 2021
Lambar Labari: 3486576
Tehran (IQNA) Za a buɗe gidan cin abinci na burger McHalal na farko a Glasgow Scotland a cikin 'yan watanni masu zuwa.
A rahoton Glasgow Live, gidan cin abincin zai rika samar da abinci da raba cikin lokaci, ciki har da burger da aka yi daga naman shanu 100%, pizza, da sanwici da aka yi da burodin Italiya, yawancin abincin dai na gasawa ta hanya mafi sauri, da kuma mika shi ga kwastomomi da zafinsa, bayan nan kuma akwai nau'i  salad na kayan lambu duk da za a rika rburodiika tanadar su da sarrafa su ta hanyar halal.
 
McHalal, babban gidan abinci na Halal, zai fadada wurarensa zuwa sabbin shaguna 10 a duk fadin Burtaniya nan da bazara ta shekarar 2022.
 
An buɗe reshen McHalal na farko a cikin 2016 a Birmingham, Ingila.
 

 

4014335

 

captcha