IQNA - Bako na musamman na bikin kur'ani mai tsarki na "Zainul Aswat" na farko, ya bayyana cewa, wannan gasa tana shirya matasa masu karatu da za su haskaka a fagagen kasa da kasa, inda ya jaddada bukatar tallafawa masu basira daga yankunan da ba su da galihu da kuma samar da bambancin salon karatun.
15:40 , 2025 Oct 07