IQNA - Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ya yi watsi da kiraye-kirayen da kungiyar gwagwarmayar ta ke yi na kwance damarar makamai, yana mai jaddada cewa kamata ya yi gwamnatin kasar Lebanon ta ba da fifiko wajen tinkarar hare-haren wuce gona da iri da Isra'ila ta dauki tsawon shekaru ana yi.
17:07 , 2025 Aug 06