IQNA – An gudanar da bikin rufe matakin karshe na gasar kur’ani mai tsarki ta kasar Iran karo na 48 a bangaren koyarwar addinin Musulunci, da kuma bangaren daliban jami’ar Al-Mustafa na kasa da kasa a ranar Asabar 6 ga watan Disamba, 2025.
Idan kuma wanda ake bi bashi ya kasance mabuqaci to a yi masa jinkiri har sai ya arzuta. Kuma da kun sani, da kun gafarta masa, da mafi alheri gare ku.
Suratul Baqarah AYA TA 280