IQNA - Kwamitin koli na daidaita miliyoyin alhazai a kasar Iraki ya jaddada cewa, kawo yanzu ba a samu wani laifin da ya shafi tsaro ba. A sa'i daya kuma, filin jirgin saman Najaf Ashraf ya sanar a ranar Litinin cewa, fasinjoji 127,000 ne suka shiga lardin tun farkon watan Safar don halartar taron Arbaeen na Imam Husaini (AS).
15:42 , 2025 Aug 12