IQNA

Dubi kan batun Tashin Kiyama a cikin shirin Al-Qur'ani na Nigeria karo na 55

15:52 - May 14, 2023
Lambar Labari: 3489134
A wannan rana ne aka fitar da faifan bidiyo mai taken "Mu sanya rayuwarmu ta zama Alkur'ani a ranakun Alhamis" karo na 55, a wannan rana da kokarin tuntubar al'adun kasar Iran a Najeriya.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na iqna cewa, wannan faifan bidiyo ya fara ne daga aya ta 10 a cikin suratul Sajdah, kuma ya ci gaba har zuwa aya ta 14 na wannan sura, inda ake tafsirin ayoyin da harshen turanci.

A karshen kowane mataki na karatu, an yi taqaitaccen bayani kan muhimman batutuwa da ke tattare a cikin ayoyin da ake karantawa a qarqashin taken “Abin da muka koya daga wadannan ayoyin” kuma tsawon wannan shirin na mintuna 12 ne.

 

4140647

 

Abubuwan Da Ya Shafa: ayoyi karatu kur’ani karantawa najeriya
captcha