iqna

IQNA

mauritaniya
Kungiyar Ilimi, Kimiyya da Al'adu ta Duniya, ISESCO, a ranar Litinin din nan ta amince da yin rajistar wasu sabbin abubuwan tarihi guda uku na kasar Mauritaniya a matsayin wani bangare na tarihi na Musulunci.
Lambar Labari: 3490338    Ranar Watsawa : 2023/12/20

Tehran (IQNA) Kungiyar malamai da malaman kur'ani mai tsarki a kasar Mauritaniya ta sanar da fara gudanar da ayyukanta a wannan kasa.
Lambar Labari: 3488279    Ranar Watsawa : 2022/12/04

Bangaren kasa da kasa, Mahukuntan kasar Mauritania sun sanar da cewa, ana shirin sake bude mashigar Tanduf da ke kan iyaka tsakanin kasar da kuma Aljeriya nan ba da jimawa ba.
Lambar Labari: 3482860    Ranar Watsawa : 2018/08/04

Bangaren kasa da kasa, an raba kwafin kur’anai masu tarin yawa a massalatan birnin Adrar da ke Mauritaniya.
Lambar Labari: 3480797    Ranar Watsawa : 2016/09/21

Bangaren kasa da kasa, babban malamin kasar Mauritaniya ya yi hudubar idi daidai da irin babban mai bayar da fatawa na kasar saudiyya kan hadarin da ya kira safawiyawa.
Lambar Labari: 3480782    Ranar Watsawa : 2016/09/15

Bangaren kasa da kasa, an bude wani zama na malamai da masana daga kasashen duniya daban-daban a kasar Mauritaniya, dangane da gudunmawar kur'ani wajen warware matsalolin da al'ummar musulmi.
Lambar Labari: 3468422    Ranar Watsawa : 2015/12/22

Bangaren kasa da kasa, an bude wata makarantar koyar da karatun kur'ani mai tsarki a birnin Nuwakshout na kasar Mauritaniya wadda za ta dauki nauyin koyar da yara kanana.
Lambar Labari: 1458532    Ranar Watsawa : 2014/10/08

Bangaren kasa da kasa, Dubban musulmi kasar Mauritaniya sun gudanar da zanga-zanga a biranan kasar domin nuna kin amincewa da keta alfarmar kur'ani mai tsarki da wasu mutane suka yia a kasar.
Lambar Labari: 1383071    Ranar Watsawa : 2014/03/04