iqna

IQNA

gayyaci
IQNA - Daya daga cikin hadisai da suka shahara a kan watan Ramadan, shi ne shahararriyar hudubar da Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama ya yi a ranar Juma’ar karshe ta watan Sha’aban, wadda a cikinta ya fadi wasu muhimman siffofi na wannan wata.
Lambar Labari: 3490829    Ranar Watsawa : 2024/03/18

IQNA - Kotun kula da shige da fice a kasar Sweden ta amince da korar Silvan Momika, wanda ya sha cin mutuncin littafan musulmi ta hanyar kona kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3490610    Ranar Watsawa : 2024/02/08

Sayyid Mehdi Mostafawi ya yi bayani kan;
Sayyid Mehdi Mostafawi, yayin da yake kimanta baje kolin kur'ani na kasa da kasa karo na 30 a nan Tehran, ya ce: A shekarun baya, saboda dalilai daban-daban, mun ga kadan daga cikin halartar wannan baje kolin na kasa da kasa, amma a bana wannan sashe ya samu tagomashi na musamman.
Lambar Labari: 3488977    Ranar Watsawa : 2023/04/15

Fasahar Tilawar Kur’ani  (30)
A lokacin yakin duniya na biyu, wani matukin jirgi dan kasar Canada ya fara sha'awar addinin musulunci bayan ya ji muryar Mohamed Rifat, shahararren makaranci a kasar Masar. Wannan sha’awar ta sa ya je Masar ya nemo Rifat ya musulunta a gabansa.
Lambar Labari: 3488923    Ranar Watsawa : 2023/04/05

Fasahar tilawar kur’ani  (26)
Hankali da sha'awar masu karatun kur'ani da hanyoyin karatun kur'ani ba su kebanta ga musulmi ba, haka nan ma masoyan sauran addinai su kan yi sha'awar sa idan suka ji sautin karatun kur'ani. Wani lokaci wannan sha'awar ta haifar da gano basira da ƙarfafawa ga girma da ci gaba.
Lambar Labari: 3488624    Ranar Watsawa : 2023/02/07

Za a gudanar da bukukuwan maulidin manzon Allah (SAW) da Imam Jafar Sadiq (AS) a karkashin cibiyar Imam Ali (AS) ta kasar Sweden.
Lambar Labari: 3488004    Ranar Watsawa : 2022/10/13

Tehran (IQNA) Mutane da dama ne suka gudanar da zanga-zanga a gaban majalisar dokokin Morocco a birnin Rabat domin nuna adawa da kulla alaka da Isra'ila, biyo bayan kiran da Tel Aviv ta yi wa jakadanta a Maroko domin gudanar da wani bincike a kansa.
Lambar Labari: 3487833    Ranar Watsawa : 2022/09/10

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Indiya wadda a kwanakin baya ta fuskanci zanga-zangar musulmi domin yin tir da Allawadai da cin mutuncin da wasu jami'an kasar suka yi ga haramin manzon Allah (SAW), ta kama wani jigo a cikin jam'iyya mai mulki a arewacin kasar bisa zargin yin kalaman kin jinni ga musulmi da addinin musulunci.
Lambar Labari: 3487394    Ranar Watsawa : 2022/06/08

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron rufe gasar karatun kur’ani mai tsarki a kasar Senegal tare da halartar manyan jami’an gwamnati da na diflomasiyya.
Lambar Labari: 3482435    Ranar Watsawa : 2018/02/27