iqna

IQNA

matsakaita
Tehran (IQNA) Masallacin da ake ginawa a sabon babban birnin gudanarwa na Masar, shi ne masallaci mafi girma a Afirka, kuma masallaci na uku a yankin Gabas ta Tsakiya, kuma alama ce ta gine-ginen addini na zamani a Masar.
Lambar Labari: 3488286    Ranar Watsawa : 2022/12/05

Bangaren kasa da kasa, rundunar sojin Syria ta sanar da cewa, an tsarkake yankin Ghouta daga dukkanin 'yan ta'addan takfiriyya da suka kafa babbar tungarsu a wurin.
Lambar Labari: 3482535    Ranar Watsawa : 2018/04/02