iqna

IQNA

musunta
IQNA - Hukumomin Norway da Sweden sun musanta jita-jitar da ake ta yadawa dangane da mutuwar Selvan Momika, wanda ya yi sanadin kona kur’ani a kasar Sweden a bara, a daya hannun kuma, Norway ta sanar da matakin da ta dauka na kin amincewa da bukatar zama da shi tare da korar shi.
Lambar Labari: 3490936    Ranar Watsawa : 2024/04/05

Tehran (IQNA) Wani ɗan gajeren fim game da mutumin da ya yi niyyar tayar da bam a wani masallaci a Amurka amma ya canza bayan ya gana da Musulmai an ba shi lambar yabo ta Oscar.
Lambar Labari: 3488566    Ranar Watsawa : 2023/01/27

Tehran (IQNA) Wata jaridar kasar Labanon ta bayar da rahoto kan bukatar Amurka na tuntubar kungiyar Hizbullah kan harkokin cikin gidan kasar.
Lambar Labari: 3486838    Ranar Watsawa : 2022/01/18

Tehran (IQNA) Iran ta yi watsi da rahoton da ke cewa an kashe wani babban kwamandan Al-Qa’ida a cikin kasarta.
Lambar Labari: 3485366    Ranar Watsawa : 2020/11/14