iqna

IQNA

takunkumi
Shugaban kasar Iran, Dakta Hassan Rohani, ya bayyana takunkumi n Amurka kan kasarsa a matsayin cin zarafin bil adama.
Lambar Labari: 3484159    Ranar Watsawa : 2019/10/16

Bangaren kasa da kasa, Trump ya bayar da umarnin kara tsananta takunkumai a kan Iran.
Lambar Labari: 3484067    Ranar Watsawa : 2019/09/19

Bangaren siyasa, Muhammad jawad Zarfi wanda Amurkan ta shigar da sunansa a cikin jerin sunayen mutanen da ta kakabawa takunkumi , ya bayyana cewa:
Lambar Labari: 3483901    Ranar Watsawa : 2019/08/01

Kasar Iran ta sanar a yin watsi da yin aiki da wani bangaren yarjejeniyar nukiliya wanda ta cimmwa tare da kasashen duniya.
Lambar Labari: 3483618    Ranar Watsawa : 2019/05/08

Bnagaren kasa dakasa, gwamnatin kasar Amurka ta saka kungiyar Ikhawan ta kasar Masar a cikin kungiyoyin da take kira na ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3483593    Ranar Watsawa : 2019/05/01

Jagoran Juyi:
Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei jagoran juyin islama na Iran a lokacin da yake ganawa da dakarun sa kai na kasar ya bayyana cewa, idan har aka aiwatar da sabunta takunkumi a kan Iran na tsawon shekaru 10 to hakan ya yi hannun riga da yarjejeniyar nukiliya.
Lambar Labari: 3480974    Ranar Watsawa : 2016/11/26