iqna

IQNA

yabawa
Tehran (IQNA) An gudanar da bikin rufe gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 29 tare da halartar ministan kyauta na kasar Masar, kuma bayan bayar da kyaututtukan an karrama wadanda suka yi nasara.
Lambar Labari: 3488634    Ranar Watsawa : 2023/02/09

Wasu Iyalai daga Brazil da suka je Qatar don kallon wasannin gasar cin kofin duniya ta 2022, sun musulunta.
Lambar Labari: 3488231    Ranar Watsawa : 2022/11/25